| The food is ready | Abinci ya nuna/ Abinci ya dapu/ Abinci ya yi |
| Do you have food? | Kana da abinci? |
| Yes, there is food | Ee akwai abinci |
| Which type of food do you have? | Wane irin abinci ne kuke dashi? |
| We have | Akwaai/ Mu na da |
| Rice | Shinkafa |
| Beans | Wake |
| Pounded Yam | Sakwara |
| Tuwo | Tuwo |
| Fufu | Fufu |
| Which type of Food do you want? | Wane irin abinci kake so? |
| Okay, give me rice and beans | To, ku ba ni Shinkafa da wake |
| Which type of meat do you have? | Wane irin nama ku ke da? |
| We have, cow meat, goat meat and fish | Naman saniya, Naman akuya da kifi |
| How much is it? | Nawa ne? |
| Is N50 each | Naira Hamsim |
| Give me two goat meats | Ba ni nama guda biyu |
| Give Spoon | Ba ni cokali |
| Give me water to wash my hand | Ba ni ruwa in wanke hannu na |
| Give me drinking water | Ba ni ruwan sha |
| Bring (drinking) cup | Ba ni Kofin shan ruwa |
| Give me more water | Kara mani ruwan |
| How much is my money? | Nawa ne kudi na duka? |