24/10/2025 17:17:56
Table Of Contents
Last Updated

Counting Of Numbers - Ordinal & Cardinal
| ENGLISH |
HAUSA |
| | |
| Zero | Sifili |
| One | Daya |
| Two | Biyu |
| Three | Uku |
| Four | Hudu |
| Five | Biyar |
| Six | Shidda |
| Seven | Bakwai |
| Eight | Takwas |
| Nine | Tara |
| Ten | Goma |
| Eleven | Goma Sha Daya |
| Twelve | Goma Sha Biyu |
| Thirteen | Goma Sha Uku |
| Fourteen | Goma Sha Hudu |
| Fifteen | Goma Sha Biyar |
| Sixteen | Goma Sha Shidda |
| Seventeen | Goma Sha Bakwai |
| Eighteen | Goma Sha Takwas |
| Nineteen | Goma Sha Tara |
| Tweenty | Ashirin |
| 21 | Ashirin da Daya |
| 22 | Ashirin da Biyu |
| 23 | Ashirin da Uku |
| 24 | Ashirin da Hudu |
| 25 | Ashirin da Biyar |
| 26 | Ashirin da Shidda |
| 27 | Ashirin da Bakwai |
| 28 | Ashirin da Takwas |
| 29 | Ashirin da Tara |
| 30 | Talatin |
| 31 | Talatin da Daya |
| 32 | Talatin da Biyu |
| 33 | Talatin da Uku |
| 34 | Talatin da Hudu |
| 35 | Talatin da Biyar |
| 36 | Talatin da Shidda |
| 37 | Talatin da Bakwai |
| 38 | Talatin da Takwas |
| 39 | Talatin da Tara |
| 40 | Arbain |
| 41 | Arbain da Daya |
| 42 | Arbain da Biyu |
| 43 | Arbain da Uku |
| 44 | Arbain da Hudu |
| 45 | Arbain da Biyar |
| 46 | Arbain da Shidda |
| 47 | Arbain da Bakwai |
| 48 | Arbain da Takwas |
| 49 | Arbain da Tara |
| 50 | Hamsin |
| 51 | Hamsin da Daya |
| 60 | Sittin |
| 70 | Sabain |
| 80 | Tamanin |
| 90 | Tasani |
| 100 | Dari |
| 200 | Dari Biyu |
| 300 | Dari Uku |
| 400 | Dari Hudu |
| 500 | Dari Biyar |
| 600 | Dari Shidda |
| 700 | Dari Bakwai |
| 800 | Dari Takwas |
| 900 | Dari Tara |
| 1000 | Dubu |
| 1001 | Dubu daya da daya |
|
|
|
|
|
|
|
|
Essential Words and Phrases for Absolute Beginners!
Charles H. Kraft &
A.H.M. Kirk-Greene's
Teach Yourself Hausa - A Complete Course For Beginners