| Call Andrew Kajang for me | Kira mani Andrew Kajang |
| Are you going? | Zaku/ka/ki tafi ne? |
| Will she come? | Zata zo ne? |
| How now? | Yaya dai? |
| I will go to work | zan Je aiki |
| I am hungry | Ina jin yun wa |
| Buy me ground Nut | Saya mani geda |
| I will buy you rice | Zan Saya maka Chingkafaba |
| I will not eat rice | Ba zan shi Chingkafa |
| He will buy meat | Zai saya nama |
| How much is this? | Na wa ne wannan? |
| It is N2.00 | Naira biyu ne |
| I will give you N100.00 | Zan baka/ki Naira dari |
| I will not take | Albarka |
| I want to buy Yam | Ina so in sayi Doya |
| I want to buy Rice | Ina so in sayi Chingkafa |
| I want to buy Okro | Ina so in sayi Kubewa |
| | |
| | |
| | |
| |