| It may rain today | Za a yi ruwan sama yau |
| My eyes went extremely red | Idanuna sun yi ja sosai |
| I am apprehensive for his safety | Ina jin tsoron abinda zai same shi |
| Allah is great | Allah mai girma |
| I haven't see him | Ban gan shi ba |
| He did fare well | Yayi bankwana |
| I go to church everyday | Nikan je coci kowace rana |
| I go to mosque everyday | Nikan je masallaci kowace rana |
| I took rest at noon | Na huta da rana tsaka |
| I do my best but to no avail | Na yi iya kokarina amma ya cutura |
| | |
| | |
| | |
| |