| How is daddy? | Yaya Baba? |
| He is doing fine | Yana nan lafiya |
| How is mummy? | Yaya mama (or wana)? |
| she is doing fine | Tana nan lafiya |
| How is your wife? | Yaya matan ka? |
| She is doing well | Ta na nan lafiya |
| How are the Children? | Yaya Yara? |
| They are doing fine | Sunanan lafiya |
| How is your husband? | Yaya mijin ki? |
| He is fine | Yana lafiya |
| How is your friend? | Yaya abokin ka (or abokin Yanki lafiya) |
| How is your Brother? Fine | Yaya Danuwarka? Lafiya |
| How is your Sister? | Yaya yaruwarki? lafiya |
| How is home? | Yaya gida? |
| Home is okay | Gida lafiya |
| | |
| | |
| | |
| |