| One O'Clock P.m. | Karfe daya na rana |
| One O'Clock a.m. | Karfe daya na safe |
| 2.30 a.m. | Karfe biyu da rabi na safe |
| 3.25 | Karfe uku da minti Ishirin da biyar |
| 12.00 Noon | Karfe sha biyu |
| 10.00 p.m. or a.m. | Karfe goma na rana or Yamma |
| Nine minutes to five | Karfe biyar saura minti tara |
| Twenty after two | Karfe biyu ya shige da minti Ashirin |