| ENGLISH |
HAUSA |
| | |
Why? Domme? |
| Why are you crying | Domme ka ke kuka? |
| Why are you abusing me? | Domme kake Zagi na? |
| | |
What? Menene? |
| What is your name? | Menene sunan ka/ki? |
| What is happening? | Mene ne Yake faruwa? |
| What do you want? | Menene ka ke so? |
| What do you (m) have? | Me kake da shi? |
| What do you (f) have? | Me kike da shi? |
| What does Emeka have? | Me Emeka yake da shi? |
| What does Mattie have? | Me Mattie take da shi? |
| What happend? | Me ya faru? |
| What do you want? | Me ka ke so? |
| What did he do? or He did what? | Me ya yi? or Ya yi me? |
| What is it (m. or f.)? | Mene ne? or Mece ce? |
| Whatever he does is not good | Komene ne ya ke yi ba shi da kyau |
| | |
Which? Wanne? |
| Which one do you like? | Wanne ka ke or ki ke so? |
| Which one is good? | Wanne yake da kyau? |
| Which food do you like most? | Wanne tuwo ne ka ke so? |
| Which Girl do you like most? | Wanne Yarinya ce kafi so? |
| Which one was brought? | Wanne aka kawo? |
| Which one cooked this meat? | Wacce ta dafa wannan nama? |
| Which ever he gives you take (it) | Kowanne ya ba ka ka dauka |
| | |
Who? Wanene? |
| Who is that? | Wanene wanchan? |
| Who is Coming? | Wanene Yake Zuwa? |
| Who is calling Joy? | Wanene Yako ki ran Joy? |
| Who is it? | Wane ne? or Wace ce? |
| Who has come? I | Wa ya zo? Nike nan |
| Who did it? | Wa ya yi? |
| Who came? | Su wane ne suka zo? |
| | |
Where? Ina? |
| Where is he going? | Ina Yake Zuwa? |
| Where is it? | Ina Ya ke? |
| Where are you? | Ina ka ke or ki ke? |
| Where are you? | Ina ta ke? |
| Where is he? | Ina ya ke? |
| Where are our people? | Ina mutanemmu? |
| Where did he go? | Ya tafi ina ne? |
| | |
How? Yaya? |
| How is work? | Yaya aiki? |
| How many? | Na wa ne? |
| How much? | Nawa? |
| How are you? | Yaya mu ke? |
| How will you do (it)? | Kaka za ka yi? |
| How should I know? | Ina na sani? |
| How do they know? | Kaka suka sani? |
| However, any way possible | Kokaka |
|
|
|
|
|
|
|
|